[Music] Deezell – Late Comer

Late Comer
Song Title: Late Comer

Singer: Deezell

Album: Single

Producer: Deezell

Song Size: 3.3MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Fitaccen mawakin Hausa Hip Hop din nan, Deezell, ya takarkare ya saki sabuwar banga mai taken “Later Comer” mp3 song download. Wakar dai ta yi dadi, an kuma yanki samari ‘yan wanka da zuwa wurin ‘yammata ba sisi a cikin wakar yadda ya kamata.

Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:

_Gashi nan ya gifto.

_Mai raba soyayya.

_Ya yi wuff da budurwar kato.

_Big boy babban yaya.

_Ba ruwanshi da lectures.

_Ko kuma assignment.

_Har ranar exam.

_Ya fito da distinction.

Ko da ya ke ba wata kafiya a wakar, amma fa ta matukar yin dadi, ga kuma tunatar da daukacin samari game da babban yaya, Late Comer.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*