[Music] Dauda Kahutu Rarara – Zamfara Yamma

Zamfara Yamma

Daga cikin jerin gwanon wakokin mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara  ya yi wa gwamna Zamfara yau ma mun kawo muku sabuwa.

Dauda Kahutu Rarara ya fitar da sabuwar wakarsa mai taken, “Zamfara Yamma” (mp3 download).

Also Download: Dauda Kahutu Rarara – Babagana Zulum

Kur’ani wakar ta yi matukar tsaruwa, kuma duk wani mai sauraron wakokin Rarara ya san yadda salon wakarsa ya ke.

Kwarai-kwarai ba ya wakar banza sai dai bin jam’iyyar banza, saboda haka ina daukacin masoya da masu sauraron wakokin Rarara?

Sai ku hanzarta sauke cikakkiyar wakar nan yanzu daga shafin HausaeDown mai albarka.

Download Mp3

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*