Hausa MusicLatest Musics

[Music] Dauda Kahutu Rarara – Kaduna Sai Uba Sani

Sponsored Links

Uba Sani

Dauda Kahutu Rarara ya wake dan takarar gwamnan jihar Kaduna karkashin jam’iyyar APC, Uba Sani, sabuwar wakar mai taken, “Kaduna Sai Uba Sani” (mp3 download).

Gaskiyar Allah wakar ta yi, kuma tana da dadin sauraro, ina da yakinin za ku ji dadin sauraronta kwarai da gaske.

Also Download: Rarara – Lema Ta Sha Kwaya

Saboda haka ban kudurci aniyar wallafa wakar nan domi in cika ku da surutu ba, ku sauke wakar nan yanzu daga HausaeDown.

Leave a Reply

Back to top button