[Music] Bash Neh Pha – Zanyi Mata

Bash Neh Pha

Hazikin matashin mawakin gambarar zamani (Hausa Hip Hop) wato Bash Neh Pha ya saki sabuwar waka mai taken, “Zanyi Mata” (mp3 download).

Hoh! Wakar baki dayanta aka bukatar aure ya yi ta. Oh boy ba karya wakar tasa tayi ha kuma kafiya a hidda.

Ina yekuwa tare da kira ga dukkan masoyan wakokin Bash Neh Pha da su kokarta saukewa tare da sauraron wagga waka.

Aradun Allah za su ji dadinta, kai ba fa iya ga sashen maza ya yi wakar ba, har da mata, in ba ki iya wannan ba!

To, ku sauke wakar nan yanzu haka cikin sauki daga shafin nan na HausaeDown mai albarka.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*