[Music] B.O.C Madaki – Madara ft. Concept Man

Madara
Fitacce kana shahararren mawakin Hausa Hip wato B.O.C Madaki tare da Concept Man sun saki sabuwa kuma galleliyar wakarsu mai taken, Madara (mp3 download).

Ita dai wannan waka an yi ta ne cikin nutsuwa kuma irin cool beat din nan aka saka. Sha madara baby kenan.

Ina da yakinin in dai ka sauke wakar nan za ka ji dadin sauraronta.

Saboda haka ina daukacin masoyan B.O.C Madaki da Concept Man? Ku hanzarta sauke wannan waka ta Madara.

Kada fa ku bari a baku labari, ko kuma kuji wakar na fidda wuta daga baya kuce ban hwadi muku ba.

Ku sauketa daga shafin nan namu mai albarka.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*