[Music] Auta Waziri – Alaqar So

Alaqar So
Hoh! Auta Waziri ya kara sakin watawakar fa! Mai taken, “Alaqar So” tabbas ita wagga waka ta yi dadi, mp3 download it.

Auta Waziri ne da wata mai murya mai dan karen dadi suka yi wakar, kun kuma yadda Auta ya kware sosai wurin yin wakoki a slow-motion sai kace eh!

A baya-bayan nan, auta waziri ya yi wakoki irinsu, “Autar Mata“,  “Ke Nake Gani” da sauransu.

Wohoho! Ina masoyan Auta Waziri? Ku yi maza-maza ku hanzarta sauke wagga waka mai dadi.

Sauketa yanzu..Matashin mawakin soyayyar nan, Sadiq Saleh, ya saki dalleliyar wakarsa mai taken, “A Bikin Suna” mp3 download..

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*