[Music] Auta MG Boy – Mai Farin Jini

Mai Farin Jini
Song Title: Farin Jini

Singer: Auta MG Boy

Album: Single

Producer: Auta MG Boy

Song Size: 6.43MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Ina daukacin masoyan shahararren mawakin Hausar nan, Auta MG Boy? Ku sauke sabuwar wakarsa mai taken “Farin Jini” mp3 download. Hakika wakar kam ta soyayya ce.

Also Download: Auta MG Boy – Sai Jagaba Asiwaju

Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:

_Soyayyace yau ta hadamu

_Ka riken kauna shine silarmu

_Ba zan so ba, a ce an rabamu

_Ina kishinka so ya saka wujilamu

_Fadan sirrinki kuma za na ajeshi

Duba da yadda aka ratattaba kafiya ita kafiya a wannan wakar, da yadda baitukan su ka yi daidai da kidan wakar, tabbas za ta yi dadi. Ku sauketa.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*