Latest Musics

[Music] Auta MG Boy – Akwai Bayani ft. Sadeeya Cameroon

Sponsored Links

Akwai Bayani
Mawakin soyayya wato Auta MG Boy ya saki sabon bidiyon wakarsa mai taken, “Akwai Bayani” (video & mp3 download).

A faifan bidiyon nan Auta ne da kuma Sadeeya Cameroon suka hau kan wakar, kuma a zahirin gaskiya bidiyon ya fita.

A baya-bayan nan, Auta ya saki wakoki irinsu, “Inaji Dake“, “Da Gaske Kaunarki Nake“, “Cikin Zuciya” da sauransu.

Kun san wakokin nanaye, yaya suke da kuma yadda suke da dadin kallo, mace na rakashewa shi ma mawaki na rere-rerensa.

Ga wadanda ke son zallar audio na wannan wakar to za su iya saukeshi daga shafin nan kai tsaye.

Ina daukacin masoyan Auta MG Boy? Ku sauke wakar nan yanzu.

Leave a Reply

Back to top button