[Music] Ali Jita – APC Sun Ci Taliyar Karshe

APC Tace Taliyar Karshe

Sakamakon siyasa kullum karatowa take, hakan ya sa mawakan Hausa su ka canza akalar wakarsu zuwa ga ta siyasa.

Shi ma Ali Jita ba a barshi a baya ba, domin ya saki wata mai zafi mai taken, “APC Sun Ci Taliyar Karshe” (mp3 download).

Kuma Aminu Waziri Tambuwal ne ya dau nauyin wakar nan wacce Ali Jita ya yi wa jam’iyyar PDP inda ya yi wa jam’iyyar adaw kaca-kaca.

Kwarai, duk wani masoyi na hakika na jam’iyyar PDP zai so wakar nan ta Ali Jita. Kuma baitukan cikinta sun matukar tsantsaruwar tsaruwa.

Wohoho! Ina masoyan Ali Jita, Ina ‘yan a mutum Atiku da Okowa? Ku hanzarta sauke wakar nan ta APC Sunci Taliyar Karshe yanzu.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*