[Music] Ahmad Shanawa – Bestie ft. Sarauniya Zully

Ahmad Shanawa

Mawaki Ahmad Shanawa (Baban Cakwai) tare da Sarauniya Zully sun saki dandareriyar sabuwar wakarsu mai taken, “Bestie” (mp3 download).

Ba shi kadai ya rera wakar ba, akwai Sarauniya Zully da ta yi masa amshi. To, amma fa ga dukkan alamu wakar ta tsaru.

Kwanakin baya Baban Cakwai ya saki wata wakarsa mai taken, “Muryata” ita ma kuma gaskiya ta yi.

Za ku iya sauke wannan sabuwar waka ta Ahmad Shanawa daga shafin nan mai albarka na HausaeDown.

Kada ku manta, ku yi share domin sauraran jama’a su samu damar sauke ita ainihin wagga waka.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*