Hausa MusicLatest Musics

[Music] Ado Gwanja – Mai Mala Buni

Sponsored Links

Mai Mala Buni

Eh to, ai abun ya matso, wato zaben da za a fara gudanarwa kwanan nan.

Mawakin mata, Ado Isah Gwanja ya waiwaici siyasa inda ya wake gwamna Mai Mala Buni gwamnan jihar Yobe. Za ku iya sauke wakar nan kai tsaye.

Also Download: Ado Gwanja – Amarya Salma

Ko-da-ya-ke dai wakar ba ta yi irin dan karen dadin nan na irin wakokin su Rarara ko Sani Liya Liya ba, amma fa ida kanta wagga waka ba daga nan ba.

Ina da cikakken yakinin duk masoyan wakokin Ado Gwanja za su so sauraron wannan waka, kuma daga cikin masoyan nasa ma musamman yan jam’iyyar APC.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button