[Music] Ado Gwanja – Dan Adam

Yo shi dama ai dan adam ba a iya masa sam, duk yadda ka kai da son iya masa wataran sai ya gwasile ka.

Ado Isah Gwanja, mawakin mata ya fitar da sabuwar wakarsa mai taken, “Dan Adam” (mp3 download). A cikinta ya yi bayanin yadda ba a iya wa dan adam.

Kuma a baya-bayan nan ya saki wakoki irinsu, “Salma Amarya“, “Chass“, “Warr” da sauransu.

A cikin wakar nan kam akwai baituka wadanda mutum za su kawatar da shi tare da tunatarshi game da dan adam.

Ina daukacin masoyan Ado Gwanja? Ku gaggauta sauke wakar nan tasa mai taken, “Dan Adam” daga shafin HausaeDown.

Inda ya burgani a cikin wakar nan shi ne; inda ya ce ko ya mutu sai an daureshi don ba a iya masa.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*