Hausa MusicLatest Musics

[Music] Ado Gwanja – Chass

Sponsored Links

Chass
Wohoho, Ago Gwanja fa ya dawo mazaje! Jiya ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Chass” mp3 download, za ku iya daukarta daga shafin nan namu.

Bayan yin nasara wurin karbuwar wakarsa ta “Warr” yanzu kuma ga “Chass” nan gaba kuma muna sa rai da irinsu “Zamm” da sauransu.

Ado Isah Gwanja dai ya fi wakokinsa ga mata, saboda haka ina da yakinin za ku ji dadin sauraron wakar nan in dai kunji dadin wakar warr.

To, ina daukacin masoyan Ado Gwanja? Ku sauke wakar nan tasa yanzu daga shafinmu

Leave a Reply

Back to top button