[Music] Abubakar Sani – Jiki Da Ruhi

Jiki Da Ruhi

Ina ma’abota sauraron wakokin sanannen mawakin nan, Abubakar Sani? To, albishirinku kuce goro. Yau mun kawo muku sabon album dinsa da ke cike da wakoki.

Nahiyar Afrika sabon album din Abubakar Sani ne wanda ke kunshe da wakoki irinsu; “Wakar Mawaka”, “Afrika“, “Jam’iyu Biyu” da “Jiki Da Ruhi“.

Yanzu, mun kawo muku wakarsa mai taken, Jiki Da Ruhi daga cikin album din Nahiyar Afrika wanda Abubakar Sani ya rera. (mp3 download).

Za ku iya sauke cikakkiyar wakar nan ta jiki da ruhi wacce Abubakar Sani ya rera yanzu daga shafin HausaeDown.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*