[Music] Abu Sadeeq ft. Hamisu Breaker – Kyakkyawa

Kyakkyawa
Yariman mawakan Hausa, Hamisu Breaker Dorayi tare da matashin mawaki Abu Sadeeq sun saki sabuwar wakarsu ta hadaka mai taken, “Kyakkyawa” (mp3 download).

Na saurari wakar nan ta hadaka sau ba adadi daga jiya zuwa yau, kwarai kam akwaita da dadin sauraro.

Kuma an juye kwando-kwandon tankwasa harsashe da dadadan kalamai a cikin wakar nan ta Kyakkyawa.

Kai da jin an ambaci kyakkyawa ka san wata diyar ake son wakewa tare da kodawa kamar wata wuka.

A baya-bayan nan, Hamisu Breaker ya saki wakokinsa irinsu, “Ole” wacce yayi shi da mawakin Hausa Hip Hop, wato Lsvee.

To, ina kafitanin daukacin masoyan wakokin Hamisu Breaker da kuma wannan sabon mawaki Abdu Sadeeq?

Ku yi gaggawar sauke wannan waka tasu yanzu daga shafin nan namu mai albarka. Ku yi share.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*