
[Music] Tynking Maigashi – Babyna ft. Hamisu Breaker
Haba wa, this time around, they come back with a banga, Abdul Tynking MaiGashi together with well-known Northern Nigerian musician, Hamisu Breaker, dropped single jam, […]
Haba wa, this time around, they come back with a banga, Abdul Tynking MaiGashi together with well-known Northern Nigerian musician, Hamisu Breaker, dropped single jam, […]
Ina ma’abota sauraron wakokin Hausa? Ina muku lale marhaban da zuwa shafin nan mai albarka na HausaeDown. Yau mun kawo muku wakar Umar UK, mai […]
Ba dai za mu gajiya kwana kusa ba, domin ga wata ma mun kara kawo muku wacce Z Square din ya rera. Matashin mawakin […]
Bayan gagarumar nasarar da wakarsa ta Yarinya Mai Kyau ta yi, Z Square matashin mawaki ya dawo dauke da wata sabuwa mai taken, “Na Kamu” […]
Umar UK, matashi kuma mawakin nanaye wato Soyayya, ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Ba Wata Bayan Ke” (mp3 download) tare da mawakiyar nan Hairat […]
Bari na fada ma kalar wadda nake so Ita ba Fara ba ita ba baka ba Ita ba doguwa ba chan chan Walahi Uh oh […]
Sabon matashin mawakin Arewa, Faruq Starlex, ya saki galleliya kuma sabuwar wakarsa mai taken, “Hijabi” wacce baki daya ya yi ta ne ga budurwarsa mai […]
Shahararren mawakin soyayyar nan, Auta Waziri tare da matashin mawaki, Jaybeey, sun fitar da wakar soyayya mai taken, “Kina Sona” (mp3 download). Also Download: Auta Waziri […]
Ban dai san me ya cika masa ciki ba. To amma ga dukkan alamu ita ma wannan wakar ta soyayya ce kuma Sulaiman Andoss ne […]
To, ga wata sabuwa ma. Ina ma’abota sauraron wakokin Hausa musamman wakokin nanaye? Ga wakar matashin mawaki Sulaiman Andoss mun kawo muku mai taken, “Abun […]
Komai kam da lokacinsa, kuma duk lokacin da Allah ya hukunta za ka yi blow to babu tabbas za ka yi. Masu iya magana sun […]
Fitaccen mawakin soyayyar nan na Arewacin Najeriya, Umar M. Shareef ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Kan Kauna” (mp3 download). Also Download: Umar M. Shareef – […]
Copyright © 2022-2023 HausaeDown. | All Rights Reserved.