[Music] Lilin Baba – Kalar Aure ft Umar M. Shareef x A Wamba x Deenzeen Arewa

Kalan Aure
Ko ba a fada ba, kai da gani ka san wagga waka za ta katukar kayar aradu. Ina masoyan wadannan gaggan mawaka suke?

Ku sauke sabuwar wakar Lilin Baba, Umar M. Shareef, A Wamba da Deenzeen Arewa mai taken “Kalar Aure” mp3 download.

Kazalika,  mai rankatakab muka zo yi muku yau, za ku iya kallon bidiyon wakar ma yanzu-yanzu daga shafin nan namu.

Ina masoyan Audiyo? To, za ku iya saukeshi daga cikin sauki. Ku dauki audiyon gashi nan kasa.

Abba Abdullahi Garba 245 Posts
Life is simple it depends on the way you take it, the art of simple life is to be simple. For info, enquiries or requests mail me at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*