[Music] Ali Jita – Gari Ya Waye

Gari Ya Waye

Mawaki, Ali Jita, ya saki sabon bidiyo tare da audiyon wakar “Gari Ya Waye“, za ku iya dauka tare da kallon bidiyon yanzu haka.

Wakar gari ya waye kam ta bada citta kwarai da gaske. Kai da jin taken wakar ka san ba sauki, akwai ta da dadi.

A baya jitan waka ya saki wakoki irinsu, ” Asiya“, “Talaka“, “Aya Aya” da sauransu. Kwarai wakokin akwai dadi.

Ga masu bukatar kallon bidiyon nan, sai ku kalleshi a Youtube Channel din Ali Jita.

Masu son sauke zallar wakar, sai ku sauketa yanzu daga shafin nan namu.

Ku yi download dinta.

Ahamat Desk 236 Posts
Ahamat Desk is a team of blogging nerds and the Desk’s aim is to provide fresh, legit, and unique contents to our users daily. For info, enquiries or requests mail us at: [email protected]

Drop Your comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*